Waƙar Waƙoƙi 5:13 - Littafi Mai Tsarki13 Kumatunsa kyawawa ne kamar lambu, Wanda yake cike da tsire-tsire da kayan yaji. Leɓunansa kamar furen bi-rana ne, suna bulbulo da mur. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202013 Kumatunsa kamar lambun kayan yaji suna ba da turare. Leɓunansa sun yi kamar furen bi-rana suna ɗiga da mur. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |