Waƙar Waƙoƙi 4:9 - Littafi Mai Tsarki9 Kallon idonki, budurwata, amaryata, Da duwatsun da suke wuyanki Sun sace zuciyata. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20209 Kin saci zuciyata, ’yar’uwata, amaryata; kin saci zuciyata da hararar idanunki, da dutse mai daraja guda na abin wuyanki. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |
Sai sarki ya yi kira da babbar murya, cewa a kawo masu dabo, da bokaye, da masu duba. Sai sarki ya ce wa masu hikima na Babila, “Dukan wanda ya karanta wannan rubutu, ya faɗa mini ma'anarsa, to, za a sa masa rigar shunayya, a kuma sa masa sarƙar zinariya a wuyansa, zai zama shi ne na uku a cikin masu mulkin ƙasar.”