Waƙar Waƙoƙi 4:4 - Littafi Mai Tsarki4 Wuyanki kamar hasumiyar Dawuda yake, kewayayye sumul sumul, Inda aka rataye garkuwoyi dubu na jarumawa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20204 Wuyanki ya yi kamar hasumiyar Dawuda, da aka gina da daraja; a kansa an rataye garkuwoyi dubu, dukansu garkuwoyin jarumawa ne. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |