Waƙar Waƙoƙi 4:3 - Littafi Mai Tsarki3 Leɓunanki ja wur kamar kin shafa jan-baki. Maganarki tana faranta zuciya. Kumatunki suna haske bayan lulluɓi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20203 Leɓunanki kamar zaren jan garura bakinki yana da kyau. Kumatunki sun yi kamar rumman da aka tsaga biyu a cikin lulluɓinki. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |