Waƙar Waƙoƙi 4:10 - Littafi Mai Tsarki10 Ƙaunarki abar murna ce, ya budurwata, amaryata! Ƙaunarki ta fi ruwan inabi. Ƙanshinki ya fi kowane irin turare ƙanshi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202010 Ƙaunarki abar farin ciki ne, ’yar’uwata, amaryata! Ƙaunarki ta fi ruwan inabi gamsuwa, ƙanshin turarenki kuma ya fi duk wani kayan yaji! အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |