Waƙar Waƙoƙi 3:5 - Littafi Mai Tsarki5 Ku 'yan matan Urushalima, Ku rantse da bareyi da batsiyoyi, Ba za ka shiga tsakaninmu ba, Ku bar ta kurum. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20205 ’Yan matan Urushalima, ku yi mini alkawari da bareyi da ƙishimai na jeji. Ba za ku tā da ko ku farka ƙauna ba sai haka ya zama lalle. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |