Waƙar Waƙoƙi 3:4 - Littafi Mai Tsarki4 Rabuwata da matsaran ke nan, Sai na yi kaciɓis da ƙaunataccena. Na riƙe shi, ban sake shi ba, Na kai shi gidanmu, har ɗakin mahaifiyata. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20204 Rabuwata da su ke nan sai na sami wanda zuciyata take ƙauna. Na riƙe shi, ban yarda yă tafi ba sai da na kawo shi gidan mahaifiyata, zuwa ɗakin wadda ta yi cikina. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |