Waƙar Waƙoƙi 3:2 - Littafi Mai Tsarki2 Bari in tashi yanzu in shiga birni, In bi titi-titi, in bi dandali-dandali, In nemi wanda raina yake ƙauna. Na neme shi, amma ban same shi ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20202 Zan tashi yanzu in zagaya gari, in ratsa titunansa da dandalinsa; zan nemi wanda zuciyata take ƙauna. Saboda haka na neme shi, amma ban same shi ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |