Waƙar Waƙoƙi 3:11 - Littafi Mai Tsarki11 Matan Sihiyona, ku fito ku ga sarki Sulemanu Ya sa kambin sarauta, Wanda uwarsa ta sa masa, a ranar aurensa, A ranarsa ta murna da farin ciki. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202011 Fito, ku ’yan matan Sihiyona, ku ga Sarki Solomon yana saye da rawani, rawanin da mahaifiyarsa ta naɗa masa, a ranar aurensa, a ranar da zuciyarsa ta yi farin ciki. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |