Waƙar Waƙoƙi 2:14 - Littafi Mai Tsarki14 Ya kurciyata kina zaune a kogon dutse mai tsayi. Bari in ga fuskarki, in kuma ji muryarki, Gama muryarki tana da daɗin ji, Fuskarki kuma tana da kyan gani. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202014 Kurciyata a kogon dutse, a wuraren ɓuya a gefen dutse, nuna mini fuskarki, bari in ji muryarki; gama muryarki da daɗi take, fuskarki kuma kyakkyawa ce. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |