Waƙar Waƙoƙi 1:4 - Littafi Mai Tsarki4 Ka ɗauke ni mana, mu gudu, Ka zama sarkina, ka kai ni ɗakinka. Da yake kana nan za mu yi farin ciki, Za mu sha ruwan inabi, mu yi murna da ƙaunarki. Ya dace a ƙaunace ka! အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20204 Ka ɗauke ni mu gudu, mu yi sauri! Bari sarki yă kai ni gidansa. Muna farin ciki muna kuma murna tare da kai, za mu yabi ƙaunarka fiye da ruwan inabi. Daidai ne su girmama ka! အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |