Waƙar Waƙoƙi 1:16 - Littafi Mai Tsarki16 Kai kyakkyawa ne ƙwarai, ya ƙaunataccena, kana da bansha'awa. Koriyar ciyawa ita ce gadonmu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202016 Kai kyakkyawa ne, ƙaunataccena! Kai, kana ɗaukan hankali! Gadonmu koriyar ciyawa ce. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |