Waƙar Waƙoƙi 1:15 - Littafi Mai Tsarki15 Ke kyakkyawa ce ƙwarai, kyakkyawa ce ke, ya ƙaunatacciyata, Idonki suna haskaka da ƙauna. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202015 Ke kyakkyawa ce, ƙaunatacciyata! Kai, ke kyakkyawa ce! Idanunki kamar na kurciya ne. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |