11 Mu kuma za mu ƙera miki sarƙar zinariya, A yi miki ado da azurfa.
11 Za mu yi ’yan kunnenki na zinariya, da adon azurfa.
wanda zai sāke jikin nan namu na ƙasƙanci, ya mai da shi kamar jikin nan nasa na ɗaukaka, da ikon nan nasa na sarayar da dukkan abubuwa a gare shi.
Ubangiji yana jin daɗin jama'arsa, Yakan girmama mai tawali'u ya sa ya ci nasara.
Da a ce ita bango ce, da mun gina mata hasumiyar azurfa. Da a ce ita ƙofa ce, da mun yi mata ƙyaure da itacen al'ul.
Allah kuma ya ce, “Bari mu yi mutum cikin siffarmu, da kamanninmu, su mallaki kifayen da suke a cikin teku, da tsuntsayen sararin sama, da dabbobi, da dukan duniya, da kowane abu mai rarrafe da yake rarrafe bisa ƙasa.”
Kitsonki yana da kyau a kumatunki, Ya sauka a wuyanki kamar lu'ulu'ai.
A sa'ad da sarki yake kan kujerarsa, Yana jin daɗin ƙanshin turarena ƙwarai.
Na kuma sa ƙawanya a hancinki, da 'yan kunne a kunnenki, da kyakkyawan kambi bisa kanki.