Titus 3:9 - Littafi Mai Tsarki9 Amma ka yi nesa da gardandamin banza, da ƙididdigar asali, da husuma, da jayayya a kan Shari'a, domin ba su da wata riba, aikin banza ne kuma. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20209 Amma ka guji jayayyar banza da ƙididdigar asali da gardandami da faɗace-faɗace game da Doka, gama ba su da riba kuma aikin banza ne. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |