Titus 3:14 - Littafi Mai Tsarki14 Jama'armu su koyi himmantuwa ga aikin kirki don biyan bukatun matsattsu, kada su zama marasa amfani. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202014 Dole mutanenmu su koyi ba da kansu ga aikata abin da yake nagari, domin su iya biyan bukatunsu na yau da kullum kada kuma su yi rayuwar marar amfani. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |