Titus 2:8 - Littafi Mai Tsarki8 da kuma sahihiyar maganar da ba za a kushe mata ba, don a kunyata abokan hamayya, su rasa hanyar zarginmu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20208 da kuma sahihanci cikin maganar da ba za a iya kushewa ba, domin masu gāba da kai su ji kunya, su kuma rasa wani mugun abin da za su faɗa game da mu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |