Titus 2:5 - Littafi Mai Tsarki5 su kuma kasance natsattsu, masu tsarkin rai, masu kula da gida, masu alheri, masu biyayya ga mazansu, don kada a kushe Maganar Allah. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20205 su kasance da kamunkai da kuma tsarki, masu aiki a gida, masu kirki da kuma masu biyayya ga mazansu, don kada wani yă rena maganar Allah. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |