Titus 2:15 - Littafi Mai Tsarki15 Ka yi ta sanar da waɗannan abubuwa, kana gargaɗar da su, kana tsawatarwa da ƙaƙƙarfan umarni. Kada ka yarda kowa yă raina ka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202015 Waɗannan kam, su ne abubuwan da ya kamata ka koyar, ka ƙarfafa ka kuma tsawata da dukan iko. Kada ka yarda wani yă rena ka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |