Titus 2:10 - Littafi Mai Tsarki10 ko taɓe-taɓe, sai dai su riƙi amana sosai, don su ƙawatar da koyarwar Allah Mai Cetonmu ta kowane hali. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202010 kada kuma su yi musu sata, sai dai su nuna za a iya amince da su sosai, don ta kowace hanya su sa koyarwa game da Allah Mai Cetonmu ta zama abin ɗaukan hankali. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |