Titus 1:6 - Littafi Mai Tsarki6 sai wanda ya kasance marar abin zargi, mai mace ɗaya, wanda 'ya'yansa suke masu ba da gaskiya, waɗanda ba a zarginsu da aikin masha'a ko na kangara. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20206 Dole dattijo yă kasance marar aibi, mijin mace guda, mutumin da ’ya’yansa masu bi ne, waɗanda kuma ba a san su da lalata ko rashin biyayya ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |