Titus 1:4 - Littafi Mai Tsarki4 zuwa ga Titus, ɗana na hakika ta wajen bangaskiyarmu mu duka. Alheri da salama na Allah Uba, da na Almasihu Yesu Mai Cetonmu su tabbata a gare ka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20204 Zuwa ga Titus, ɗana na gaske a tarayyarmu cikin bangaskiya. Alheri da salama daga Allah Uba da kuma Kiristi Yesu Mai Cetonmu, su kasance tare da kai. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |