Titus 1:16 - Littafi Mai Tsarki16 Suna cewa sun san Allah, amma suna sāɓa masa ta wurin aikinsu. Abin ƙyama ne su, kangararru, ko kaɗan ba su da wani amfani a wajen yin aiki nagari. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202016 Sun ɗauka cewa sun san Allah, amma ta wurin ayyukansu suna mūsunsa. Sun zama abin ƙyama, marasa biyayya, ba su ma isa su yi aiki nagari ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |