Titus 1:11 - Littafi Mai Tsarki11 Lalle ne a kwaɓe su, tun da yake suna jirkitar da jama'a gida gida, ta wurin koyar da abin da bai kamata ba, don neman ƙazamar riɓa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202011 Dole a hana su yin magana, domin suna kawo rushewar iyalai ta wurin koyar da abubuwan da bai kamata su koyar ba don neman ƙazamar riba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |