Rut 4:15 - Littafi Mai Tsarki15 Ya zama mai sanyaya miki rai, mai goyon tsufanki, gama surukarki wadda take ƙaunarki, wadda ta fiye miki 'ya'ya maza bakwai, ita ta haife shi.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202015 Zai sabunta rayuwarki yă adana ki a tsufanki. Gama surukarki wadda take ƙaunarki wadda kuma take mafi kyau gare ki fiye da ’ya’ya maza bakwai, ta haife shi.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |