Rut 1:17 - Littafi Mai Tsarki17 Inda za ki rasu, ni ma can zan rasu, a binne ni. Idan na bar wani abu ya raba ni da ke, in dai ba mutuwa ba, to, Ubangiji ya yi mini hukunci mai zafi!” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202017 Inda za ki mutu zan mutu, zan mutu a can kuma za a binne ni. Bari Ubangiji ya hukunta ni da tsanani sosai, in wani abu in ba mutuwa ce ta raba ke da ni ba.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |