Rut 1:14 - Littafi Mai Tsarki14 Suka sāke fashewa da kuka. Sai Orfa ta yi wa surukarta, sumba, ta yi bankwana da ita, amma Rut ta manne mata. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202014 A kan wannan suka sāke ɓarke da kuka. Sa’an nan Orfa ta sumbaci surukarta ta yi bankwana, amma Rut ta manne mata. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |