Romawa 9:27 - Littafi Mai Tsarki27 A game da Isra'ila Ishaya ma ya ɗaga murya ya ce, “Ko da yake yawan Isra'ilawa ya kai kamar yashin teku, duk da haka kaɗan ne za su sami ceto. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202027 Ishaya ya ɗaga murya game da Isra’ila ya ce, “Ko da yake yawan Isra’ilawa yana kama da yashi a bakin teku, ragowa ce kaɗai za su sami ceto. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |