Romawa 9:20 - Littafi Mai Tsarki20 Ya kai ɗan adam! Wane ne kai har da za ka yi jayayya da Allah? Ashe, abin da aka gina zai iya ce wa magininsa, “Don me ka yi ni haka?” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202020 Amma wane ne kai, ya mutum, da za ka mayar wa Allah magana? “Ashe, abin da aka gina zai iya ce wa wanda ya gina shi, ‘Don me ka gina ni haka?’ ” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |