Romawa 9:17 - Littafi Mai Tsarki17 Don a Nassi an ce da Fir'auna, “Na girmama ka ne musamman, domin in nuna ikona a kanka, domin kuma a sanar da sunana a duniya duka.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202017 Gama Nassi ya ce wa Fir’auna, “Na ɗaga ka saboda wannan manufa, saboda in nuna ikona a cikinka domin kuma a shaida sunana a duniya duka.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |