Romawa 9:15 - Littafi Mai Tsarki15 Domin ya ce wa Musa, “Wanda zan yi wa jinƙai, zan yi masa jinƙan, wanda zan nuna wa tausayi kuwa, zan nuna masa tausayin.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202015 Gama ya ce wa Musa, “Zan nuna jinƙai ga wanda zan nuna jinƙai, zan kuma ji tausayin wanda zan ji tausayi.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |