Romawa 8:5 - Littafi Mai Tsarki5 Masu zaman halin mutuntaka, ai, ƙwallafa ransu ga al'amuran halin mutuntaka suke yi, masu zaman Ruhu kuwa ga al'amuran Ruhu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20205 Waɗanda suke rayuwa bisa ga mutuntaka sun kafa hankulansu a kan sha’awace-shawa’acen jiki; amma waɗanda suke rayuwa bisa ga Ruhu sun kafa hankulansu a kan abubuwan da Ruhu yake so. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |