Romawa 8:39 - Littafi Mai Tsarki39 ko tsawo, ko zurfi, kai, ko kowace irin halitta ma, ba za su iya raba mu da ƙaunar da Allah yake yi mana ta wurin Almasihu Yesu Ubangijinmu ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202039 ko tsayi ko zurfi, ko wani abu dabam cikin dukan halitta da zai iya raba mu da ƙaunar Allah wadda take cikin Kiristi Yesu Ubangijinmu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |