Romawa 8:32 - Littafi Mai Tsarki32 Shi da bai hana Ɗansa ba, sai ma ya ba da shi saboda mu duka, ashe, ba zai ba mu kome tare da shi hannu sake ba? အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202032 Shi da bai hana Ɗansa ba, sai ma ya ba da shi saboda mu duka, ashe, ba zai kuma ba mu, tare da shi, dukan abubuwa cikin alherinsa ba? အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |