Romawa 8:30 - Littafi Mai Tsarki30 Waɗanda ya ƙaddarar nan kuwa, su ne ya kira. Waɗanda ya kira kuwa, su ne ya kuɓutar. Waɗanda ya kuɓutar ɗin kuwa, su ne ya ɗaukaka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202030 Waɗanda kuwa ya ƙaddara, su ne ya kira; waɗanda ya kira kuwa, su ne ya kuɓutar; waɗanda ya kuɓutar kuwa, su ne ya ɗaukaka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |