Romawa 8:29 - Littafi Mai Tsarki29 Waɗanda Allah ya riga ya zaɓa tun tuni, su ne ya ƙaddara su ɗauki kamannin Ɗansa, domin shi Ɗan yă zama na farko a cikin 'yan'uwa masu yawa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202029 Gama waɗanda Allah ya rigyasani ya kuma ƙaddara su dace da kamannin Ɗansa, don yă zama ɗan fari cikin ’yan’uwa masu yawa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |