Romawa 8:21 - Littafi Mai Tsarki21 gama za a 'yantar da halitta da kanta ma, daga bautar ruɓewa, domin ta sami 'yancin nan, na ɗaukaka na 'ya'yan Allah. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202021 cewa za a ’yantar da halitta kanta daga bautarta ga ruɓewa a kuma kawo ta cikin ’yancin ɗaukakar ’ya’yan Allah. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |