Romawa 8:18 - Littafi Mai Tsarki18 Ai, a ganina, wuyar da muke sha a wannan zamani, ba ta isa a kwatanta ta da ɗaukakar da za a bayyana mana ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202018 A ganina, wuyar da muke sha a wannan lokaci ba su isa a kwatanta da ɗaukakar da za a bayyana a cikinmu ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |