Romawa 8:15 - Littafi Mai Tsarki15 Ai, ruhun da kuka samu ba na bauta ba ne, har da za ku koma zaman tsoro. A'a, na zaman 'ya'ya ne, har muna kira, “Ya Abba! Uba!” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202015 Gama ba ku karɓi ruhun da ya mai da ku bayi da za ku sāke jin tsoro ba ne, sai dai kun karɓi Ruhun zaman ɗa. Ta wurinsa kuwa muke kira, “Abba, Uba.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |