Romawa 7:8 - Littafi Mai Tsarki8 Amma zunubi, da ya sami ƙofa ta hanyar umarni, sai ya haddasa ƙyashi iri iri a zuciyata. Gama da ba domin shari'a ba, da zunubi ba shi da wani tasiri. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20208 Amma zunubi, da ya sami dama ta wurin umarnin nan, ya haifar a cikina kowane halin ƙyashi iri-iri. Gama in babu doka, zunubi matacce ne. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |