Romawa 7:4 - Littafi Mai Tsarki4 Haka kuma 'yan'uwana, kun zama matattu ga Shari'a, ta wurin jikin Almasihu, domin ku zama mallakar wani, wato, wanda aka tashe shi daga matattu, domin mu ba da amfani ga Allah. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20204 Saboda haka ’yan’uwana, ku ma kun mutu ga dokar ta wurin jikin Kiristi, domin ku zama na wani, gare shi wanda aka tashe shi daga matattu, don mu ba da amfani ga Allah. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |