Romawa 7:20 - Littafi Mai Tsarki20 To, idan abin da ba na niyya shi nake yi, ashe kuwa, ba ni nake yinsa ba ke nan, zunubin da ya zaune mini ne. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202020 To, in na yi abin da ba na so in yi, ba ni ba ne nake yinsa, sai dai zunubin nan da yake zaune a cikina. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |