Romawa 7:2 - Littafi Mai Tsarki2 Misali, mace mai aure, shari'a ta ɗaure ta ga mijinta muddin yana da rai. Amma in mijinta ya mutu, ta kuɓuta daga igiyar auren ke nan. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20202 Misali, bisa ga doka mace mai aure tana daure ga mijinta muddin mijin yana da rai, amma in mijinta ya mutu, an sake ta ke nan daga dokar aure. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |