Biblia Todo Logo
အွန်လိုင်း သမ္မာကျမ်းစာ

- ကြော်ငြာတွေ -




Romawa 7:16 - Littafi Mai Tsarki

16 To, idan abin da ba na niyya, shi nake yi, na yarda ke nan Shari'a aba ce mai kyau.

အခန်းကိုကြည့်ပါ။ ကော်ပီ

Sabon Rai Don Kowa 2020

16 In kuma na yi abin da ba na son yi, na yarda da cewa dokar aba ce mai kyau.

အခန်းကိုကြည့်ပါ။ ကော်ပီ




Romawa 7:16
5 ပူးပေါင်းရင်းမြစ်များ  

Domin haka Shari'a da kanta mai tsarki ce, umarnin kuma mai tsarki ne, daidai ne, nagari ne.


To, mun san Shari'a aba ce mai kyau, in mutum ya yi aiki da ita yadda ya wajaba,


Mun dai san Shari'a aba ce ta ruhu, ni kuwa mai halin mutuntaka ne, bautar zunubi kawai nake yi.


Ni kam, a birnin zuciyata, na amince da shari'ar Allah.


ကြှနျုပျတို့နောကျလိုကျပါ:

ကြော်ငြာတွေ


ကြော်ငြာတွေ