Romawa 7:15 - Littafi Mai Tsarki15 Ban ma fahimci abin da nake yi ba. Don ba abin da nake niyya yi, ba shi nake aikatawa ba, abin da nake ƙi, shi nake yi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202015 Ban gane abin da nake yi ba. Don abin da nakan so yi, ba shi nakan yi ba, sai dai abin da nake ƙi, shi nake yi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |