Romawa 7:12 - Littafi Mai Tsarki12 Domin haka Shari'a da kanta mai tsarki ce, umarnin kuma mai tsarki ne, daidai ne, nagari ne. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202012 Saboda haka fa, dokar tana da tsarki, umarnin kuma yana da tsarki, su duka suna da adalci da kuma kyau. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |