Romawa 7:1 - Littafi Mai Tsarki1 Ya 'yan'uwa, ko ba ku sani ba, shari'a tana da iko da mutum, muddin yana raye ne kawai? Da waɗanda suka san shari'a fa nake. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20201 Ba ku sani ba, ’yan’uwa, ina magana ne fa da mutanen da suka san doka, cewa dokar tana da iko a kan mutum muddin yana a raye ne kawai. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |