Romawa 6:6 - Littafi Mai Tsarki6 Wato, mun sani an gicciye halayenmu na dā tare da shi, domin a hallakar da ikon nan namu mai zunnubi, kada mu ƙara bauta wa zunubi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20206 Gama mun san cewa an gicciye halayenmu na dā tare da shi domin a kawar da jikin nan mai zunubi don kada mu ƙara zama bayi ga zunubi အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |