Romawa 6:5 - Littafi Mai Tsarki5 Tun da yake mun zama ɗaya da shi wajen kwatancin mutuwarsa, ashe kuwa, za mu zama ɗaya ma a wajen tashinsa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20205 In kuwa mun zama ɗaya tare da shi haka a cikin mutuwarsa, tabbatacce mu ma za mu zama ɗaya tare da shi cikin tashinsa daga matattu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |