Romawa 6:22 - Littafi Mai Tsarki22 Amma a yanzu da aka 'yanta ku daga bautar zunubi, kun zama bayin Allah, sakamakonku shi ne tsarkakewa, ƙarshenta kuwa rai madawwami ne. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202022 Amma a yanzu da aka ’yantar da ku daga zunubi kuka kuma zama bayi ga Allah, ribar da kuka samu tana kai ga zaman tsarki, ƙarshenta kuwa rai madawwami ne. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |